A wannan bidiyon, zan koya maka yadda ake rubuta program na LCM a C++ ta amfani da repetitive division method. An yi bayanin komai cikin Hausa domin masu farawa su fahimta cikin sauƙi. Wannan darasin ya dace da: Daliban Computer Science Masu koyon C++ Masu son fahimtar LCM da logic Kada ka manta kayi subscribe zuwa HausaCode Academy domin samun darussa na C++, Excel, Maths da Programming a Hausa. #HausaCodeAcademy #LCM #CPlusPlus #HausaProgramming #ComputerScience











